Kimiyya da Al'ajabin Alqur'ani

Brand: ABU PRESS LTD
Product Code: Kimiyya da Al'ajabin Alqur'ani
Availability: In Stock
Price: N600.00
Ex Tax: N600.00
Qty:     - OR -   Add to Wish List
Add to Compare

Kimiyya da Al'ajabin Alqur'ani

By Bashir Othman Tofa

“Ikon Allah, sai kallo”. Wannan littafi, ya tavo tare da bayar da haske game da wasu sirruka da xan-Adam bai san su ba game da halittun Allah (S.W.T.), musamman waxanda suke cikin sama. Allah (S.W.T.) Ya halicci halittun da babu wani mahalukin da zai bugi qirji ya ce wai ya san adadinsu, kuma kowace halitta tana da baiwar da Allah (S.W.T.) Ya yi mata. Dukkan halittu, idan ka duba da kyau, za ka gane cewa, akwai manufar da Allah Ya halicce su dominta. Kuma Alqur'ani mai girma, shi kansa abin al'ajabi ne, kuma  yana qunshe da abubuwan al'ajabi. A cikin wannan littafi, an yi bayanin wasu daga ciki waxannan abubuwa.

Write a review

Your Name:


Your Review: Note: HTML is not translated!

Rating: Bad           Good

Enter the code in the box below:Powered By OpenCart
ABU Press Ltd © 2019