Rayuwa Bayan Mutuwa

Rayuwa Bayan Mutuwa
Brand: ABU PRESS LTD
Product Code: Rayuwa Bayan Mutuwa
Availability: In Stock
Price: N400.00
Ex Tax: N400.00
Qty:     - OR -   Add to Wish List
Add to Compare

Rayuwa Bayan Mutuwa

By Bashir Othman Tofa

Kowace rai za ta xanxani mutuwa. Mutuwa da rayuwa, halittu ne guda biyu masu zaman kansu da Allah (S.W.T.) Ya halitta, amma babu yadda za a yi su kasance a wuri guda, duk kuwa da cewa in babu xaya, xayan ba zai tava kasancewa ba, wato, in ba a mutu ba, ba za a rayu ba, in kuma ba rayu ba, ba za a mutu ba. A cikin wannan littafi, an yi bayanin abubuwan da rayuwa da mutuwa suka qunsa. Haka kuma an nuna cewa batun rayuwa bayan an mutu, gaskiya ne. Littafin ya faxakar da mu yadda rayuwarmu ta ke, ma'anar rayuwarmu da kuma hikimar turo mana Manzanni da saqwannin shiriya daga Allah (S.W.T.). A taqaice dai, wannan littafi, yana da matuqar amfani gare mu.

Write a review

Your Name:


Your Review: Note: HTML is not translated!

Rating: Bad           Good

Enter the code in the box below:Powered By OpenCart
ABU Press Ltd © 2019