Kimiyyar Sararin Samaniya

Kimiyyar Sararin Samaniya
Brand: ABU PRESS LTD
Product Code: Kimiyyar Sararin Samaniya
Availability: In Stock
Price: N600.00
Ex Tax: N600.00
Qty:     - OR -   Add to Wish List
Add to Compare

Kimiyyar Sararin Samaniya

By Bashir Othman Tofa

Wannan littafi, ci gaba ne a cikin wannan tafiya ta neman qarin ilmi mai zurfi, a fannin ilimin Sararin Samaniya. Marubucin wannan littafi ya tavo tare da bayar da haske game da wasu sirruka da xan-Adam bai san su ba game da halittun Allah (S.W.T.). Allah (S.W.T.) Ya halicci halittun da babu wani mahalukin da zai bugi qirji ya ce wai ya san adadinsu. A cikin wannan littafi, an fahimtar da mai karatu abin da ake kira kimiyya da asalinta, musamman abubuwan da suka shafi sararin samaniya da kuma abubuwan da suke ciki. Littafin zai ba ka damar zama ka yi tunanin irin girma da ikon da Ubangiji Allah Ya ke da shi.

Write a review

Your Name:


Your Review: Note: HTML is not translated!

Rating: Bad           Good

Enter the code in the box below:Powered By OpenCart
ABU Press Ltd © 2019