Tunaninka Kamanninka

Tunaninka Kamanninka
Brand: ABU PRESS LTD
Product Code: Tunaninka Kamanninka
Availability: In Stock
Price: N400.00
Ex Tax: N400.00
Qty:     - OR -   Add to Wish List
Add to Compare

Tunaninka Kamanninka

By Bashir Othman Tofa

'Tunaninka Kamanninka', wani yunquri ne daga marubucin, wajen gyarawa da kyautata xabi'un al'umma bisa tafarkin da zai xaukaka su ya kuma kai su ga tudun-mun-tsira, a nan duniya da kuma lahira. A cikin wannan littafi, za mu iya ganin irin yadda marubucin ya bayyana irin fahimtar da ya yi wa xan-Adam da kuma irin cutukan da ke addabar zuciyar shi xan-Adam xin, sannan kuma ya sanar da maganin waxannan cutuka. Mai karatu, kana son fita daga qangin waxannan cutuka? To, ga magani nan an tanadar maka, sha yanzu, magani yanzu.

Write a review

Your Name:


Your Review: Note: HTML is not translated!

Rating: Bad           Good

Enter the code in the box below:Powered By OpenCart
ABU Press Ltd © 2019