Mu Sha Dariya

Mu Sha Dariya
Brand: ABU PRESS LTD
Product Code: Mu Sha Dariya
Availability: In Stock
Price: N400.00
Ex Tax: N400.00
Qty:     - OR -   Add to Wish List
Add to Compare

Mu Sha Dariya

By Bashir Othman Tofa

Littafin ya qunshi qagaggun labarai da tatsuniyoyi guda uku waxanda aka qirqira domin nishaxantar da mai karatu. Haka kuma, littafin abokin hira ne ga ximbin mutane, sannan yana tattare da qayatattun labarai masu sanya raha a zukatan jama'a, musamman waxanda suke da damuwa game da wasu al'amuran da suka gwammace da ma za su iya mantawa da su. Wannan littafin ba qaramin abokin gabar matsaloli ba ne.

Write a review

Your Name:


Your Review: Note: HTML is not translated!

Rating: Bad           Good

Enter the code in the box below:Powered By OpenCart
ABU Press Ltd © 2019