Sallah Mabudin Aljannah

Sallah Mabudin Aljannah
Brand: ABU PRESS LTD
Product Code: Sallah Mabudin Aljannah
Availability: In Stock
Price: N500.00
Ex Tax: N500.00
Qty:     - OR -   Add to Wish List
Add to Compare

Salla Mabudin Aljannah

By Inuwa Dikko

A wannan littafi, Salla Mabudin Aljannah, an yi nazarin abubuwan da suka shafi Salla ne cikin fannoni  har guda 110. Wanannan sun haxa da irin su darajar ita kanta sallar, wajabcinta, ire-irenta, tsarki gabanin a kawo ta, samun natsuwa a cikinta, rukunanta gami da sharuxanta, yin limanci da wuraren sallar, watau masallatai.

Write a review

Your Name:


Your Review: Note: HTML is not translated!

Rating: Bad           Good

Enter the code in the box below:Powered By OpenCart
ABU Press Ltd © 2019