Amarzadan da Zoben Farsiyas

Amarzadan da Zoben Farsiyas
Brand: ABU PRESS LTD
Product Code: Amarzadan da Zoben Farsiyas
Availability: In Stock
Price: N400.00
Ex Tax: N400.00
Qty:     - OR -   Add to Wish List
Add to Compare

Amarzadan da Zoben Farsiyas

By Bashir Othman Tofa

Wannan littafi, shi ma, kamar na 'Amarzadan a Birnin Aljannu' ne, labaran da ke ciki, dukkansu almara ce da aka qaga, an qage su ne domin nishaxantar da mai karatu. A cikin labaran, marubucin ya yi amfani da fasaha da qwarewa wajen isar da saqwanni daban-daban domin amfanin al'umma. Haka kuma, ba a rubuta littafi don cin fuska ga wani ba. Waxanda za su fi more wa wannan littafi su ne waxanda suke iya ayyana abubuwan da aka misalta a cikinsa, sannan su xauke shi tamkar waqi'i (gaskiya), duk kuwa da cewa sun san ba gaskiya ba ne.

Write a review

Your Name:


Your Review: Note: HTML is not translated!

Rating: Bad           Good

Enter the code in the box below:Powered By OpenCart
ABU Press Ltd © 2019